Rahotanni masu alaƙa

Cole Palmer ya rattaba hannu kan sabuwar kwantiragi

Tue, 13 Aug 2024   (06:52 pm) Daga   Bashir Isah
Cole Palmer

Dan wasan gaban Chelsea, Cole Palmer, ya rattaba hannu kan sabuwar kwantiragi na tsawon shekaru biyu, inda ya daura kansa a Stamford Bridge har zuwa shekarar 2033, kamar yadda dan jarida, David Ornstein, ya bayya.

A bazarar da ta gabata dan wasan mai shekaru 22, ya koma Chelsea daga Manchester City kan farashi fam miliyan 40, inda ya zama daya daga cikin fitattun 'yan wasan firimiya.

Ornstein ya bayyana a shafinsa na X cewa, "Cole Palmer ya kulla yarjejeniya da Chelsea ta hanyar sanya hannu kan tsawaita kwantiragin shekaru

  1. Wanda haka ke nufin zai tabbatar a sabon wurin nasa

Zaman Palmer a yammacin London ya yi armashi ganin yadda ya samu nasarar zira kwalaye 25 a rdaga a baki daya gasar da ya buga wasa.

Wannan nasarar da ya samu ta haskaka shi matuka a cikin tawagar Ingila a gasar Euro 2024, inda ya yi tasiri