Ƙungiyar Ƙwadago ta Najeriya (NLC), ta ce, babu gudu ba ja da baya gane da yajin aikin da ta ƙudiri aniyyara farawa ranar Litinin, 3 ga Yunin', 2024.
Ƙungiyar ta bayyana haka ne bayan da tattaunawar da suka yi da shugabancin Majalisar Tarayya ta tsawon sa'o' huɗu a ranar Lahadi a Abuja, ta gagara haifar da ɗa mai ido.
“A yanzu dai hurumin da za mu janye yajin aiki gobe (yau Litinin) da safe, za fara yajin aikin kafin mu miƙa riƙon da Majalisar Tarayya ta yi ga rassan ƙungiyar," in ji Shugaban NLC na
ƙasa, Festus Osifo jim kaɗan bayan gabawar tasu.
Tun da fari, Shugaban TUC, Osifo da takwwransa na NLC, Joe Ajaero; sun gana da Shugaban Majalisar Dattawa, Godswill Akpabio da na Majalisar Wakilai, Tajudeen Abbas a Abuja da nufin samun maslaha.
Ganawar ɓangare ne na ƙoƙarin da ɓangaren gwamnatin ke yi wajen rarrashin NLC ta mayar da wuƙatar kube game da yajin aikin da ta